Monday, 19 March 2018

Ahmad Musa ya nuna kyankyara-kyankyaran motocinshi

Tauraron dan kwallon Najeriya dake buga wasa a kungiyar CSKA Moscow, Ahmad Musa kenan a wadannan hotunan nashi da ya sha gayu yana nuna irin motocinshi, a jiyane dama mukaji labarin ya sayi sabuwar mota, muna mishi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment