Sunday, 11 March 2018

A'isha Buhari na daga cikin manyan bakin da suka halarci cigaban bikin Fatima da Idris a jihar Oyo

Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari tare da uwargidan mataimakin shugaban kasa da mataimakin shugaban kasar kanshi da sauran manyan baki da suka hada da gwamnoni da manyan 'yan siyasane suka halarci cigaba da shagalin bikin Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Angota Idris Ajimobi da akayi a can jihar Oyo.Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment