Friday, 23 March 2018

A'isha Buhari ta bude Asibitin Cedarcrest da ya yiwa danta, Yusuf Buhari aiki

A jiyane, uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari ta bude asibitin Cedarcrest dake Abuja, wanda a lokacin da danta, Yusuf Buhari yayi hadarin babur sune suka fara mishi aiki kamin a fitar dashi kasar waje.



A'isha  Buhari ta taya asibitin da ya kware wajan aikin karaya, larurar kashi dadai sauransu murna wajan wannan gagarumin cigaba da ya samu kuma tayi kira a garesu da su sassauta kudin aukinsu yanda masu karamin karfi zasu iya biya.

No comments:

Post a Comment