Monday, 26 March 2018

Al-Amin Buhari na shirya fim akan masu garkuwa da mutane

Tauraron fina-finan Hausa, Al-Amin Buhari kenan a lokacin da yake aikin wani shirin fim da aka shiryashi akan masu garkuwa da mutane, a kwanakin bayane dai masu garkuwa da mutane suka sace shi inda sai da aka biya kudin diyya sannan suka sakeshi.


Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment