Monday, 26 March 2018

Ali Nuhu a kasa me tsarki

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton inda yake a kasa me tsarki yana addu'a, Alin dai yaje aikin Umrah ne, ya yiwa masoyanshi barka da Asuba, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.

No comments:

Post a Comment