Saturday, 31 March 2018

Ali Nuhu a kasar Saudiyya

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton nashi da ya dauka a kasar saudiyya inda yaje aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment