Tuesday, 27 March 2018

Ali Nuhu na aikin Umrah

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton nashi da ga kasa me tsarki inda yake gudanar da aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.


No comments:

Post a Comment