Wednesday, 14 March 2018

Ali Nuhu na murnar cika shekaru 15 da yin aure

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki na murnar cika shekaru goma sha biyar da yin aure, Ali wanda ya zama abin koyi ga jaruman fina-finan Hausa da dama kuma ya raini jarumai da dama da suka zama taurari a masana'antar na da 'ya'ya guda biyu, Fatima da Ahmad.Abokan sana'arshi da dama na ta tayashi murnar wannan rana, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya fahimtar, juna a tsakanin wannan iyali.

No comments:

Post a Comment