Thursday, 15 March 2018

Ali Nuhu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment