Monday, 26 March 2018

Ali Nuhu sanye da Rawani a kasa me tsarki

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannnan hoton nashi da ya dauka, sanye da Rawani a can Saudiyya inda yaje aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada.No comments:

Post a Comment