Friday, 16 March 2018

Ali Nuhu ya godewa mutanen da suka tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya godewa 'yan uwa abokan arziki da suka tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, a jiyane Alin yayi murnar zagayowar ranar haihuwartashi.

No comments:

Post a Comment