Monday, 19 March 2018

Ali Nuhu ya nuna kyautukan kek da aka bashi dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wadannan hotunan yake nuna irin kyautukan kek din da mutane daban-daban suka bashi dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi.Ali Nuhu ya saka hotunan kek din kuma yayi godiya ga wadanda suka bashi.

No comments:

Post a Comment