Thursday, 22 March 2018

Ali Nuhu yaje aikin Umrah

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki yaje aikin Umrah kasa me tsarki, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma sa ya kammala ya dawo gida lafiya.

No comments:

Post a Comment