Monday, 12 March 2018

ALLAH ABIN KAUNA , ALLAH ABIN TSORO.>>Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

1  ALLAHU,  GAGARA MISALI. 
2  ARRABU,  (MAI YIN  HALITTA) 
3  AL'WAAHID,  (MAKADAICI) 
4  AL'AHAD,   ( BABU MAI KAMA DASHI)  
5  ARRAHMAN,  MAI YALTATACCIYAR RAHMA.
6  ARRAHEEM,  (MAI DAWWAMAMMIYAR RAHMA)
7  AL HAYYU,  (RAYAYYE TITIR) 
8  AL QAYYUM,  (WADATACCE)
9  AL'AWWALU,  (BABU ABINDA YA GABARESHI.)
10 AL'AKIRU,  (WANZAJJE BASHI DA KARSHE.)


11 AZZAHIRU,  MA'DAUKAKI BISA KOMAI.   
12 AL'BADINU,  (YANA KUSA DA KOWA DA ILMINSA)
13 AL'WARISU,  (KOWA ZAI KARE YA BARSHI).
14 AL' KUDDUSU, (MAI TSARKI DAGA DUKKAN TAWAYA)
15 ASSUBUHU, YA TSARKAKA DAGA ABOKIN TARAYYA 
16 ASSALAMU, YA KUBUTA DAGA AIBI. 
17 AL'MUMINU, YA AMINTAR DA BAYINSA DAGA TSORO.
18 AL'HAQQU,  SHI GASKIYA NE KAMAI NASA GASKIYANE. 
19 ALMUTAKABBIRU (YA BUWAYA)
20 AL' AZEEMU, (MAI GIRMA DA ISA) 
21 AL'KABIRU ,  (GAGARA MISALI ) 
22 AL'ALIYYU,  (MADAUKAKI TA KO WACCE FUSKA.)
23 AL' AA'LA (YA DAUKAKA BIRBISHIN KOMAI)
24 AL' MUTAALU, (MAI RINJAYE AKAN KOWA)
25 ALLADIFU, MAI TAUSASAWA, ALKHARANSA,GA KOMAI.
26 ALHAKIM,  MAI HUKUNCI DA HIKMAH, KOMAI DA TSARI.
27 ALWASIU, YA YALWACI KOMAI DA RAHMA DA ILMI.
28 AL 'ALEEMU, ILMIN SA BASHI DA IYAKA.
29 AL ALLAMU,  (MASANIN CIKI DA BAI.)
30 ALLAMUL- GUYUB, (MASANIN GAIBU)
31 ALMALIK , MAMALAKIN KOWA DA KOMAI.
32 ALMALEEKU,  MAI YIN YADDA YAGA DAMA. 
33 ALMAALIKU,  MAI SARAUTA MARA FARKO DA KARSHE
34 ALHAMEED, ABIN YABO A KOWANNE HALI.
35 ALMAJEED, MAYALWACIN SIFFOFIN KAMALA
36 ALKHABEERU, MAI ZURFIN SANI
37 ALKAWIYYU,  MAI KARFI CIKAKKE. 
38 ALMATEENU,  MAI KARFIN DA BAYA GAJIYAWA.
39 AL AZIZ, (YA BUWAYA) 
40 ALQAHIRU,  MAI RINJAYE
41 ALQAHHARU, KOWA DA KOMAI SUN MIKA MASA WUYA.
42 ALQAADIR, MAI IKO AKAN KOMAI YAYI NUFI.
43 ALQADEERU, BABU ABINDA YA GAGARESHI.
44 ALMUQTADIRU, KOWA DA KOMAI KARKASHIN IKONSA.
45 ALJABBARU, MAI KULAWA DA BAYINSA.
46 AL'KHAALIKU, MAKAGIN HALITTA.
47 ALKALLAKU, (GWANI A DUK ABINDA YAYI.)
48 ALBARIU MAI KIRKIRA DAGA BABU.
49 ALMUSAWWIRU,  MAI SURANTAWA CIKIN GWANINTA.
50 AL MUHAIMIN,  MAI KULAWA DA BAYINSA.
51 ALHAFIZ MAI KIYAYEWA.
52 ALHAFEEZU,  KOMAI YANA KARKASHIN KULAWARSA. 
53 ALWALIYYU, MAI TAIMAKO,  MAI JIBINTAR MASOYANSA. 
54 AL MAULA,   SHUGABA MAI TAUSAYI.
55 ANNASEERU, MAI TAIMAKO MAI RINJAYE. 
56 KHAIRUL NASIREENA, MAFI TAIMAKON BAYI.
57 ALWAKEEL MAI DAUKAR NAUYIN BAYI.
58 ALKAFEELU,  MAI LAMUNIN BAYI.
59 AL'KAAFIY, MAI ISAR WA BAYI DA KARIYA.
60 ASSAMADU,  ABIN NUFI DA DUKKAN BUKATU. 
61 AR'RAZZAKU, MAI AZURTAWA. 
62 ARRAZIKU, MAI BAYARWA. 
63 AL'FATTAHU, MAI HUKUNCI TSAKANIN BAYI.
64 AL MUBEENU MAI BAYYANA KOMAI A FILI.
65 ALHADIY MAI SHIRYARWA.
66 ALHAKAMU. MAI HUKUNCI DA ADALCI. 
67 KHAIRUL HAKIMEENA. MAFI ALKHAIRIN MASU HUKUNCI.
68 ARRA'UFU, MAI TAUSAYAWA. 
69 ALWADUD, MAI NUNA KAUNA GA SALIHAN BAYI.
70 ALBARRU, MAI KIRKIN GASKE. 
71 ALHALIM,  MAI JUREWA WAUTAR BAYINSA. 
72 ALGAFURU, MAI YAFIYA.
73 ALGAFFARU, MAI YAWAN GAFARA.
74 GAFIRUZ -ZAMBI,  MAI YAFE ZUNUBI. 
75 AL'AFUWWU, MAI AFWA. 
76 ATTAWABBU, MAI KARBAR TUBA. 
77 ALKAREEMU,  MAI KARAMCI.
78 AL'AKRAM,  MAI FADIN KARAMCI. 
79 ASH'SHAKIRU, MAI GODIYA 
80 ASH, SHAKURU, MAI BAYAR  DA YAWA AKAN AIKI KADAN.
81 ASSAMEE'U,  YANAJIN KOMAI.
82 ALBASEERU, MAI GANIN KOWA DA KOMAI A KO'INA. 
83 ASHAHEEDU, BABU ABINDA YAKE BOYE MASA
84 ARRAKEEBU,  KOMAI AGABANSA AKEYI.
85 ALQAREEBU,  YANA KUSA DA ILIMI DA KULAWA. 
86 AL MUJEEBU MAI AMSA ADDUA, 
87 ALMUHEEDU, YA IYAKANCE KOMAI,
89 ALHASEEBU,  YA KIDADDIGE KOMAI.
90 ALGANIYYU WADATACCE,  TA KOWACCE FUSKA.
91 AL WAHHABU,  MAI KYAUTAR BAM MAMAKI.
92 AL MUKEETU MAI CIYAR DA BAYI. 
93 ALKAABIDU, ALBASIDU,  MAI TSARA TATTALIN ARZIKI.
94 AL MUKADDIMU AL MU'AKKIRU, MAI AJIYE KOMAI INDA YA DACE.
95 ARRAFEEQU, MAI TAUSASAWA BAYINSA ACIKIN KOMAI.
96 ALMANNAANU, MAI ALKHAIRI,  DA KYAUTA. 
97 ALJAWAD,  MAI KWARARO ALKHAIRI. 
98 AL MUHSIN MAI KYAUTATAWA 
99 ASSITTEERU, MAI RUFAWA BAYINSA ASIRI.

ALLAH MUNYI KAMUN KAFA DA SUNAYAN KA, DA SIFFOFIN KA,  KASA MUYI KARSHE MAI KYAU.

No comments:

Post a Comment