Saturday, 17 March 2018

'Allah ka bani Fati Washa'>>Kalli yanda wani ya nunawa Fati Washa soyayya

Wani bawan Allah masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa ya rubuta cewa ' Allah ka Bani Fatee Washa' a jikin kwali ya nunawa Duniya ta gani, muna mishi fatan Allah ya cika mishi wannan buri nashi.


No comments:

Post a Comment