Tuesday, 13 March 2018

Allah Ya Yi Wa Jarumin Finafinan Hausa, Malam Waragis Rasuwa

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Marigayin, wanda ya rasu a safiyar yau Talata, ya jima yana fama da matsanancin jinya sakamakon ciwon koda da yake fama da shi. 


Dansa, Ibrahim shi ya sanarwa da RARIYA labarin rasuwarsa.

No comments:

Post a Comment