Thursday, 22 March 2018

Amarya Fatima Aliko Dangote tare da iyayenta

Amarya, Fatima Aliko Dangote kenan a wadannan hotunan tare da mahaifanta, mahaifiyartace ta sumbace ta a hoton sama, yayin da take tare da mahaifinta a hoton kasa, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment