Thursday, 15 March 2018

Amarya Fatima Dangote

Amarya, diyar attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote kenan a wannan hoton nata da aka dauketa a cigaba da shagalin bikinta da Jamil MD Abubakar, muna mata fatan Alheri, Allah yasa ayi biki lafiya.

No comments:

Post a Comment