Thursday, 1 March 2018

Amina Amal ta kundumawa wani zagi bayan da ya tambaye ta cewa ya ga ta rame ko tana da ciwon kanjamaune?

Wani bawan Allah ya cewa jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal wai kodai kin kamu da cuta me karya garkuwar jikine naga kin rarrame?, tambayar ta ba Amina Haushi kuma ta mayarmishi da amsa me zafi hadda zagiAmina ta bashi amsar cewa, Ubanka ne ya bani saboda duka yan gidanku suma suna da cutar shiyasa kake tunanin kowa kamar kaine, kaje ka kula da kanka ka kyale ni.

Ga yanda abin ya kasance kamar haka:

No comments:

Post a Comment