Saturday, 31 March 2018

Amina Amal 'yar kwalisa

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kena a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau, tace tana alfahari da mahaifiyarta, addu'ar da ta matace take ta binta, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment