Thursday, 8 March 2018

Aminu Sharif Momo da Rukayya Dawayya sun shiga aikin sa kai na kawar da cutar shan'inna

Taurarin fina-finan Hausa, Aminu Sharif Momo kenan tare da Rukayya Dawayya a lokacin da suke bayar da gudummuwar sakai wajan aikin kawar da cutar shan'inna ta hukumar majalisar dinkin Duniya dake kula da walwalar yara.


Muna fatan Allah ya saka musu da Alheri su kuma yara Allah ya basu lafiya.

No comments:

Post a Comment