Saturday, 10 March 2018

An buga wasan Ango da Amarya tsakanin Fatima Ganduje da Idris Ajimobi

A jiya, Juma'a ne gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje yaje jihar Oyo inda ya hadu da takwaranshi kuma sirikinshi, Abiola Ajimobi suka hadu suka kalli wasan kwallo na tsakanin Ango da Amarya, kuma bangare Amarya, Fatima daga jihar Kano suka lallasa bangaren Ango daga Oyo daci 3 da 1.


Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya bada zaman lafiya.


Salihu Tanko Yakasai.

No comments:

Post a Comment