Saturday, 3 March 2018

An daura auren Fatima Ganduje da Idris Ajimobi: Shugaba Buharine Waliyyin Amarya: Tinubu ne Wakilin Ang: Sadaki 50,000

 Masha Allah, Mai girma shigugaban kasa Mohammed Buhari,shine waliyin Amarya Fatima umar ganduje, inda kuma  Bola Ahmed Tinubu  shine waliyin Ango, Wato Idris Ajimobi, inda  aka bada sadaki Naira 50000 Allah ya bada zaman lafiya Amin summa amin.Faizu Alfindiki.

Manyan bakin da suka halarci daurin auren sun hada da gwamnoni da manyan ma'aikatan gwamnati da 'yan kasuwa, irinsu Aliko Dangote da da Aminu Dantata da Muhammad Indimi.


No comments:

Post a Comment