Sunday, 11 March 2018

An fara: Karin hotunan kamin biki na Fatima Dangote da Jamil M.D Abubakar

Masoya, diyar Hamshakin attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote kenan da wanda zai aureta, dan gidan tsohon shugaban hukumar 'yansanda, Jamil MD Abubakar kenan a wadannan karin hotunan nasu na kamin biki da suka rike hannu.

A jiyane dai wasu hotunan su na kamin biki na farko da aka fara gani, babu runguma babu kame-kame suka sha yabo a gurin mutane da dama.

Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma sanya Alheri.


No comments:

Post a Comment