Friday, 16 March 2018

An fitar da yanda wasannin kusa dana kusa dana karshe zasu kasance a gasar cin kofin zakarun turai

Hukumar kula da gasar cin kofin zakarun turai ta raba yanda kungiyoyin da suka rage a gasar zasu buga wasannin kusa dana kusa dana karshe:

Barcelona zata hadu da Roma

Sevilla zata hadu da Bayern Munchen

Juventus zata hadu da Real Madrid

Liverpool zata hadu da Man. City.

No comments:

Post a Comment