Saturday, 17 March 2018

An kai Sanata Ali Wakili makwancinsa

Anyi jana'izar marigayi, sanata Ali Wakili yau a Abuja inda aka kaishi makwancinshi, muna fatan Allah ya gafartamai ya haskaka kabarinshi da sauran musulmai da suka rigamu gidan gaskiya, idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da Imani.No comments:

Post a Comment