Thursday, 15 March 2018

An karrama taurarin fina-finan Hausa a gurin wani taro

Taurarin fina-finan Hausa, Aminu Sharif Momo da Zaharadeen Sani, Owner da sauransu kenan a gurin wani taro da akayi akan gudummuwar mata ga zaman lafiyar al-umma, anga hotunan jaruman tare da wata baiwar Allah da suka dauka tare. Kuma an karrama wasu daga cikinsu a gurin taron.
No comments:

Post a Comment