Friday, 30 March 2018

An shiryawa shugaba Buhari liyafar cin abincin dare a Legas

A daren jiyane aka shiryawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari liyafar cin abincin dare ta musamman dan girmamawa saboda ziyarar kwanaki biyu da yake yi a jihar, gwamnan jihar Legas, Ambode, Tinubu da sauran manyan 'yan siyasa da ma'aikatan gwamnati sun halarci liyafar.


No comments:

Post a Comment