Saturday, 3 March 2018

Ango Idris ya rike Amaryarshi Fatima kankam

Ango da Amarya, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Ajimobi, ango ya rike amaryarshi kam, muna fatan Alah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment