Wednesday, 14 March 2018

'Anki auren zawarawa anyi auren zawara'>>Saurari sabuwar wakar da akayi akan auren Fatima Ganduje

Bayan da shagalin bikin auren diyar gwamnan Kano da dan gwamnan Oyo ya dauki hankulan mutane sosai, wani mawaki har ya buga waka akan wannan aure akan cewa da akayi wannan auren bazawarace.


Wasu dai sunyi tir da wannan waka inda suke cewa bata dace ba domin kamar cin fuskace ne ga amaryar, wasu kuwa cewa sukayi wakar ta birgesu.

Mawakin dai na fadin cewa ' Anki aurwn zawarawa anyi auren zawara'.

No comments:

Post a Comment