Friday, 16 March 2018

Anyi baikon diyar mataimakin shugabannkasa da Angonta

A jiyane akayi baikon diyar mataimakin shugaban kasa, Oludamilola Osinbajo da mijinta Olusesun Bakare a fadar shugaban kasa, 'yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayasu farin ciki. Muna musu fatan alheri.No comments:

Post a Comment