Tuesday, 6 March 2018

Atiku Abubakar ya taya Obasanjo murnar cika shekaru 81

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya taya tsohon shugaban kasa da suka yi aiki tare, Olusegun Obasanjo murnar cika shekaru tamanin da daya, Atiku ya bayyana Obasanjo a matsayin wanda Najeriya ta karu da irin dattakonshi.


No comments:

Post a Comment