Wednesday, 28 March 2018

Atiku Ya Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya kaddamar da yakin neman zaben Shugaban kasa a karkashin tutar jam'iyyar PDP.


Da yake kaddamar da kansa a birnin Port Harcourt, tsohon Shugaban kasar ya yi alwashin samar da sabuwar Nijeriya ta yadda babu nuna bambanci addini da kabilanci tare da farfado da Harkokin masana'antu inda ya nuna takaici kan yadda APC ta kawo baraka a tsakanin al'ummar Nijeriya.
Rariya.

No comments:

Post a Comment