Thursday, 8 March 2018

'Ba ruwana da shiga Harkar rayuwar wani'>>Sa'adiya Kabala

A yayin da ake samun wasu jaruman fina-finan Hausa suna ta muhawara akan hotunan bikin diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da mijinta Idris Ajimobi, jaruma Sa'adiya Kabala ta bayyana cewa ita fa ba ruwanta da shiga harkar rayuwar wani.Ta kara da cewa matsalolinta sun isheta, kuma kowa nada abinda ya dameshi.

No comments:

Post a Comment