Thursday, 15 March 2018

Babu maraya sai raggo: Kalli yanda wani gurgu ya rungumi sana'a

Yanda wani bawan Allah gurgu yake neman na kanshi kenan ta hanyar rungumar sana'a da yayi maimakon barace-barace, idan har gurgu marar kafa zai nemi sana'a to me kafa, lafiyayye be kamata ya kashe zuciyarshi ba. Allah ya kara rufa mana asiri.No comments:

Post a Comment