Saturday, 24 March 2018

'Bana amfani da Facebook'>>Amina Amal

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana cewa duk wani dandali na shafin Facebook da aka bude da sunanta na bogine dan haka tana kira ga masoyanta da suyi watsi dashi, tace bata amfani da shafin Facebook.No comments:

Post a Comment