Monday, 26 March 2018

Bayan da aka mai gorin mota kirar BMW: Nazir Ahmad ya sayi sabbin motocin BMW guda biyu cikin kwana biyu

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka ya bayyana cewa an mai gorin mota kirar BMW, wannan yasa a cikin kwanaki biyu ya sayi sabbin motocin kirar BMW din na kece raini dan baiwa marada kunya.


Nazir din ya nuna motocin nashi da ya siya guda biyu farare a cikin wannan faifan bidiyon na kasa kuma 'yan uwa da abokan arziki na ta tayashi murna, muma muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare ya kara budi.


No comments:

Post a Comment