Friday, 16 March 2018

Bayan an daura aure: Amarya, Fatima Dangote tayi Sallah raka'a biyu dan godiya ga Allah

A yau, Juma'ane aka daura auren diyar attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote da Angonta, dan gidan tsohon shugaban 'yan sanda, Jamil Muhammad Dikko Abubakar a garin Kano wanda ya samu halartar shugaban kasa, gwamnoni da sauran masu fada aji na kasarnan, bayan daura aure, Amarya, Fatima ta yi sallah raka'a biyu dan godiya ga Allah da ya nuna mata wannan muhimmiyar rana a rayuwarta.


Muna fatan Allah ya sanyawa wannan biki Albarka ya kuma albarkacesu da zu'ri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment