Monday, 5 March 2018

Bayan daura aure, Sarki ya musu addu'a: Ango, Idris Ajimobi ya tafi da amaryarshi Fatina Abdullahi Umar Ganduje

Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan a lokacin da yakewa 'ya'yan gwamonin Kano da Oyo da aka musu aure, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Abiola Ajimobi addu'ar fatan Alheri.Bayannan, Ango Idris ya kama hannun matarshi, Fatima inda suka shige jirgi suka tafi gidan aure, muna fatan Allah ya sanyawa wannan aure nasu Albarka, ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.No comments:

Post a Comment