Sunday, 18 March 2018

Bukola Saraki da Yakubu Dogara jiya a makabarta inda aka binne marigayi Sanata Ali Wakili

Jiya kenan a makabarta inda aka binne gawar marigayi Sanata Ali Wakili, kakakin majalisar dattijai dana wakilai, Bukola Saraki da Yakubu Dogara sun samu halartar makabartar, shugaba Buhari da sauran 'yan Najeriya da dama sun nuna alhinin rasuwar ta sanata Ali.Muna fatan Allah yasa can ta fiye mai nan.

No comments:

Post a Comment