Saturday, 3 March 2018

Bukola Saraki jiya a masallacin Juma'a

Shugaban majalisar dattijai, Bukola Sarki kenan a jiya lokacin sallar Juma'a a garin Lafiyagi dake jihar Kwara, muna fatan Allah ya amsa Ibada.
No comments:

Post a Comment