Tuesday, 6 March 2018

'Da wannan budadden kirjin zaki shirya fim?'>>Wani ya gayawa Maryam Booth bayan da yaga wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta saka wadannan hotunan nata tare da abokan aikinta a yayin da suke gurin daukar wani shirin fim, bayan ganin hotunan wani bawan Allah ya tambayeta da wannan budadden kirjin zaki gurin shirya fim din?Maryam dai bata bashi amsa ba.

No comments:

Post a Comment