Saturday, 17 March 2018

Dalibai da malaman makarantar Dapchi sunyi Nafila raka'a biyu dan rokon Allah ya kubutar da daliban makarantar

A  jiya, Juma'a hukumar makarantar 'Goverment Day Junior  Secondary School' dake garin Yusufari a jihar Yobe tare dalibansu sun yi sallar nafila raka'a biyu domin rokon Allah ya kubutar da daliban Dapchi da Boko Haram suka sace.


No comments:

Post a Comment