Sunday, 18 March 2018

Daliban Jami'ar Ahmadu Bello, Zaria sun karrama D.J Abba

Kungiyar daliban jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria sun karrama tauraron mawakin gambara, D.J Abba a matsayin tauraron shekara, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.No comments:

Post a Comment