Sunday, 18 March 2018

Dan Dalhatu Bafarawa ya kammala karatun digiri a kasar Ingila

Iyalan tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa kenan a birnin London tare da mahaifinsu suke taya Babban kaninsu Abubakar Bafarawa murnar kammala karatunsa da ya yi na digiri a birnin London na kasar England.

Muna rokon Allah ya sanyawa wannan karatun naka albarka. Amin.

Rariya.

No comments:

Post a Comment