Friday, 30 March 2018

Dan majalisa, Abdulmumini Jibril yaje aikin Umrah

Dan majalisar wakilai dake wakiltar mazabar Kiru da Bebeji, Abdulmumini Jibril kenan a lokacin da yaje aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada.No comments:

Post a Comment