Monday, 5 March 2018

Dangote da Hadiza Bala Usman suna rangadin matatar manshi da ake ginawa

Hamshakin attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote kenan a wadannan hotunan tare da shugabar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Najeriya, Hadiza Bala Usman suke rangadin gurin da ake gina matatar mai ta Dangoten a Legas.No comments:

Post a Comment