Monday, 5 March 2018

Dangote ya gina tsangayar Karatun kasuwanci a jami'ar Bayero

Attajirin dan kasuwa, Aliko Dangote ya bude tsangayar karatun kasuwanci da ya gina a jami'ar Bayero ta Kano  akan kudi naira biliyan daya da miliyan dari biyu, a jawabin da yayi a gurin bude tsangayar karatun yace yana fatan wannan tsangayar zata samar da matasan 'yan kasuwa wanda zasu kawo cigaba a kasar mu Najeriya da ma Afrika gaba daya.


Muna fatan Allah yasa haka

No comments:

Post a Comment