Thursday, 1 March 2018

Dangote ya sake zama me kudi na daya a nahiyar Afrika karo na bakwai kenan a jere

A karo na bakwai a jere, Aliko Dangote ya sake zuwa na daya a jerin masu kudin Afrika na shekarar 2018 da aka fitar, jaridar Forbes dake wallafa sunayen masu kudin Duniya ta bayyana, yawan kudin Dangote a yanzu sun kai dalar amurka, biliyan sha biyu da miliyan dari biyu.


Ya samu karin dala miliyan dari kenan idan aka kwatanta yawan kudin da yake da su a shekarar data gabata.

No comments:

Post a Comment