Saturday, 24 March 2018

Daso da danta na 3

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda akafi sani da Daso kenan a wannan hoton tare da danta na uku me suna Ja'afar, ta yimai addu'ar samun mata ta gari, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment